Channel
Updated: 2026-07-26
Elon Musk ya ce nan da shekarar 2036, kuɗi ba zai ƙara zama abin da ya fi muhimmanci ba saboda ci gaban da za'a samu a AI (Artificial Intelligence) da kuma robots. A cewarsa, idan …
Bitmart Exchange zasu haƙura suma su rufe ta, don haka masu kudi aciki su saka himma su cire abin su. Kasuwar ƙauye zata tafi!
Media post
Anyi hacking X account na founder ɗin Robinhood. Yanzu haka dai har Token ɗin da akayi posting ɗin CA ɗin sa ya kai $3 million Kuma daga cikin top traders akwai waɗanda suka maida …
Yau mun tashi da sabon trend akan blockchain na kamfanin USDT (Tether), mun shiga mun samo na breakfast... ❤️🔥 Barka da safiya.
Flags — countries where our network of observers on Telegram recorded this ad being shown in this channel. It's not the advertiser's targeting country: Telegram serves sponsored ads worldwide, and we simply note where the ad appeared in the feed. The channel's main country (by its language) is highlighted in blue; rare placements (under 5%) are collapsed into “+N”.
Duk sanda muka samu signal mai kyau zamu ke sakawa In shaa Allah
Engr Bakaka Yazo Mana Da babban Ci Gaba... 🔥 A yanzu haka sabuwar manhajar sa mai suna KudiX ta fara aiki, an samar da KudiX don sauƙaƙa rayuwar crypto ga ɗanbaiwa! A yanzu haka d…
Na kwana biyu ban leƙa kasuwa ba nayi analysis na shiga trade ba. Na saka kuɗi kaɗan don jarraba ya yanayin kasuwar take...!!! 27k to 74K....🔥🐂
Blockchain Learning Centre: Airdrops, Minings, Farmings, DeFi, Cryptos - To help you make money. Founder: @engineeradam123 Facebook: https://www.facebook.com/adammuhammad.mukhtar X (Twitter): https://x.com/EngineerAdam123?t=D-Ah5YZfd5sSi01aTVdMnA&s=09